Chorus:
Call: Oh Ni Na Allah Ne…
Resp: Mai Girma
Call: Ni Na Allah Ne…
Resp: Mai Ceto Na
Call: Dan Masoyina….
Resp: Mai Fansta…
Call: Mai Fansta Ta…
Resp: Mai Ceto Na…

Verse:
Domin Bawani kamar ka
Bawani Labari
Ka isa daukaka
Ashe Mu na rawa ne

Domin Bawani kamar ka
Bawani Labari
Ka isa daukaka
Ashe Mu na rawa ne

Menene zan baka in ba godiya…
Menene zan baka mai ceto na…
Menene zan baka mai fansta ta…
Sujada ne shi zan baka

Chorus:
Call: Oh Ni Na Allah Ne…
Resp: Mai Girma
Call: Ni Na Allah Ne…
Resp: Mai Ceto Na
Call: Dan Masoyina….
Resp: Mai Fansta…
Call: Mai Fansta Ta…
Resp: Mai Ceto Na…

Verse:
Domin Bawani kamar ka
Bawani Labari
Ka isa daukaka
Ashe Mu na rawa ne

Domin Bawani kamar ka
Bawani Labari
Ka isa daukaka
Ashe Mu na rawa ne

Menene zan baka in ba godiya…
Menene zan baka mai ceto na…
Menene zan baka mai ceto na…
Sujada ne shi zan baka

Back to Chorus till Fade….

Download Song

View other songs by: Joseph Kabulu 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here